Log in to Faxo
All your favorite apps in oneInvest in Faxo
Continue with Google
Continue with Facebook
Continue with Apple
Use phone, email, or Bluesky
Dalilin dayasa EFCC suka kama wannan matar samha.
Vedio tayi a cikin vedio din tana face hanci da Naira dubu idan ta face sai ta goge da Naira dubu daya sai ta jefa ta window haka tayi tayi har vedio din ya kare wai mura takeyi shine yasa take face hanci da yan dubu dubu.
Wannan dalilin yasa EFCC suka cika hannayen da ita saboda taci mutunci da cin zarafin kudin Nigeria.